HOTUNA: Yadda Sanusi II ya yi hawan sallah a Kano
Sarkin ya yi hawan ne duk da umarnin ‘yan sandan jihar na haramta hawa a sallar bana. ...
Sarkin ya yi hawan ne duk da umarnin ‘yan sandan jihar na haramta hawa a sallar bana. ...
Wani tsohon Gwamna na cikin minitocin da za a sauke su a yayin garambawul ɗin. ...
An dai yi Idin sallar ce cikin ruwan sama a wasu sassan Nijeriya musamman Arewacin kasar. ...
Sarki Sanusi ya yi duk zagayen Hawan Sallah da bisa al’ada aka saba a Birnin Dabo. ...
A cikin ’yan fim akwai mutanen kirki, akwai na banza. ...