Headlines

Ya kamata ‘yan fim su rika taimaka wa kananan cikinsu-Rukayya Abdullahi

Ya kamata ‘yan fim su rika taimaka wa kananan cikinsu-Rukayya Abdullahi

Rukaiya Abdullahi mawakiya ce a Masana’antar Kannywood wacce daga bisani kuma ta dawo yin fim duk a masana’antar. A hirarta da Aminiya ta ...

Juyin mulki: Shugaba Rajeolina ya tsere daga ya rushe majalisa

Juyin mulki: Shugaba Rajeolina ya tsere daga ya rushe majalisa

A ranar Talata, Shugaban ƙasar Madagascar, Andry Rajoelina, ya rushe majalisar Dokoki ta Ƙasar, a daidai lokacin da ake fama da tarzomar soja da ta ti ...

Cirar kudin kwastoma: Majalisa ta gayyaci CBN da bankuna

Cirar kudin kwastoma: Majalisa ta gayyaci CBN da bankuna

Majalisar Wakilai ta gayyaci CBN da bankunan kasuwanci domin amsa tambayoyi kan yadda suke cirar cajin kudade daga asusun masu ajiya. ...

Gwamnan Enugu da kwamishinoninsa sun koma APC

Gwamnan Enugu da kwamishinoninsa sun koma APC

Gwamnan Enugu Peter Mbah da kwamishinoninsa da ’yan majalisar dokokin jihar da na kasa da sauran mukarrabansa sun sauya sheka daga Jam’iyyar PDP ...

’Yan Majalisar Tarayyar Kaduna 3 sun sauya sheka daga PDP

’Yan Majalisar Tarayyar Kaduna 3 sun sauya sheka daga PDP

Gwamna Uba Sani ya halarci zaman Majalisa domin shaida sauya shekar da mambobin PDP daga jiharsa suka yi zuwa APC ...