Headlines

An daƙile harin ’yan ta’adda a Borno

An daƙile harin ’yan ta’adda a Borno

Rundunar ’yan sandan Jihar Borno ta yi nasarar daƙile wani hari da ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP suka kai a ƙauyen Malari da ke Ƙaramar Hukumar Ko ...

An bai wa tsofaffin ’yan bindiga 6 shaidar tuba a Yobe

An bai wa tsofaffin ’yan bindiga 6 shaidar tuba a Yobe

Wata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci ta amince da nadamar aikata miyagun laifukan da suka yi a baya. ...

An kama matashi kan luwaɗi da yara 12 a Jigawa

An kama matashi kan luwaɗi da yara 12 a Jigawa

Wani matashi mai shekaru 25 ya faɗa komar ’yan sanda kan zargin zakke wa wasu yara maza 12 a garin Basirka da ke Ƙaramar Hukumar Gwaram ta Jihar Jigaw ...

Ƙudirin Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawa

Ƙudirin Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawa

Yanzu haka ƙudirin sabuwar Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawan Najeriya. Majalisar Dattawa ta amince a yi wa ƙudirin sabuwar d ...

Ƙungiyar Hezbollah ta fara janye mayaƙanta daga kudancin Lebanon

Ƙungiyar Hezbollah ta fara janye mayaƙanta daga kudancin Lebanon

Ɗan majalisar Lebanon kuma ɗan Hezbollah Hassan Fadlallah, ya ce ƙungiyar tana baiwa rundunar sojin ƙasar ta Lebanon haɗin kai wajen janye mayaƙanta d ...