Headlines

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun Babbar Sallah

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun Babbar Sallah

An buƙaci musulmi da su yi amfani da wannan damar wajen yi wa ƙasar nan addu’o’in zaman lafiya. ...

Za mu bai wa Ukraine rancen dala biliyan 50 a kadarorin Rasha — G7

Za mu bai wa Ukraine rancen dala biliyan 50 a kadarorin Rasha — G7

Kadarorin Rasha da aka dakatar suna samar da dala biliyan uku a duk shekara a matsayin riba. ...

Sarautar Kano: Kotu ta yi watsi da bukatar neman tsige Sarki Sanusi II

Sarautar Kano: Kotu ta yi watsi da bukatar neman tsige Sarki Sanusi II

Kotun ta ba da umarnin biyan Aminu Ado Bayero diyyar Naira miliyan 10 ...

Yadda alhazai miliyan 1.8 ke gudanar da aikin Hajjin bana

Yadda alhazai miliyan 1.8 ke gudanar da aikin Hajjin bana

A wannan rana ta Tarwiyah alhazai suke fitowa sanye da Ihrami suna yin talbiyya da sauran zikirori daga Makkah zuwa Mina, gabanin wucewarsu zuwa Filin ...

Jama’a sun kona gawar dan fashin banki a Abuja

Jama’a sun kona gawar dan fashin banki a Abuja

Al’ummar gari sun kona gawar wani dan fashi da makami a Karamar Hukumar Abaji da ke yannin babban birnin tarayya. ...