Jama’a sun kona gawar dan fashin banki a Abuja
Al’ummar gari sun kona gawar wani dan fashi da makami a Karamar Hukumar Abaji da ke yannin babban birnin tarayya. ...
Al’ummar gari sun kona gawar wani dan fashi da makami a Karamar Hukumar Abaji da ke yannin babban birnin tarayya. ...
An kashe mutane biyu a wani rikicin Fulani makiyaya da manoma kabilar Gbagyi a kauyen Kadna da ke Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja. ...
Dokar da ake takkadama a kai ita ce Hisbah ke amfani da ita wajen kama masu laifi. ...
Masu sayar da ragunan Layya a kudancin Najeriya suna kokawa da rashin masu saya a sakamakon matsin tattalin arziki da karancin kudi da jama’a a kasar ...
Malamai sun ce akwai yadda addini ya tanada a kasafta naman layya. ...