Headlines

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 4 a wani sabon hari a Borno

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 4 a wani sabon hari a Borno

A gefe guda su ma maharan sun yi asara bayan kashe musu kusan mutum 15. ...

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 5 a Borno

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 5 a Borno

Sojojin sun bi sahun ‘yan ta’addan tare da yi musu ɓarin wuta. ...

Mutane 2 sun rasu a rikicin manoma da makiyaya a Kebbi

Mutane 2 sun rasu a rikicin manoma da makiyaya a Kebbi

Aƙalla mutane biyu ne suka mutu a rikicin da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a unguwar Dambo da ke Jihar Kebbi ...

An yi jana’izar sojojin da ’yan bindiga suka kashe a Kebbi 

An yi jana’izar sojojin da ’yan bindiga suka kashe a Kebbi 

Sojojin da aka kashe an yi masu sutura a babban barikin sojoji da ke garin Zuru ...

Rashin wutar lantarki ta kassara kasuwanci a Kaduna, Kano da Katsina

Rashin wutar lantarki ta kassara kasuwanci a Kaduna, Kano da Katsina

A Katsina, rashin daidaito a rarraba wuta ya kawo babban cikas ga kasuwanci inda dubban masu sana’o’i suka rasa ayyukansu, gidaje kuma ke yin kwanaki ...