Headlines

Sibil Difens ta cafke mutum 3 kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi a Kano

Sibil Difens ta cafke mutum 3 kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi a Kano

Hukumar ta ce za ta ci gaba da aiki da sauran hukumomi don kawar da miyagun laifuka a jihar. ...

’Yan bindiga sun kashe Civilian JTF 8 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe Civilian JTF 8 a Zamfara

Harin dai na zuwa ne makonni biyu kacal bayan da wasu ’yan bindiga suka kai hari a wani masallaci tare da kashe wasu masallata biyar ciki har da wani ...

’Yan Najeriya miliyan 60 na fama da taɓin hankali — Likita

’Yan Najeriya miliyan 60 na fama da taɓin hankali — Likita

Da yake ambaton Ƙididdigar Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, masanin likitancin ya ce ɗaya daga cikin mutane takwas na fama da matsalar taɓin hankali. ...

Sojoji sun mutu yayin da Boko Haram ta kai hari sansanin soji a Borno

Sojoji sun mutu yayin da Boko Haram ta kai hari sansanin soji a Borno

Har yanzu hukumomi ba su fitar da wata sanarwa game da harin ba. ...

Ɗan Majalisa ya nemi ɗaukar mataki kan dorinar ruwa a Gombe

Ɗan Majalisa ya nemi ɗaukar mataki kan dorinar ruwa a Gombe

A yayin da ake yawan samun ɓarnar dorinar ruwa a garuruwan Daɗin Kowa da Kupto da Malleri da Wade a yankunan Ƙananan hukumomin Kwami da Yamaltu Deba a ...