Headlines

’Yan Najeriya miliyan 60 na fama da taɓin hankali — Likita

’Yan Najeriya miliyan 60 na fama da taɓin hankali — Likita

Da yake ambaton Ƙididdigar Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, masanin likitancin ya ce ɗaya daga cikin mutane takwas na fama da matsalar taɓin hankali. ...

Sojoji sun mutu yayin da Boko Haram ta kai hari sansanin soji a Borno

Sojoji sun mutu yayin da Boko Haram ta kai hari sansanin soji a Borno

Har yanzu hukumomi ba su fitar da wata sanarwa game da harin ba. ...

Ɗan Majalisa ya nemi ɗaukar mataki kan dorinar ruwa a Gombe

Ɗan Majalisa ya nemi ɗaukar mataki kan dorinar ruwa a Gombe

A yayin da ake yawan samun ɓarnar dorinar ruwa a garuruwan Daɗin Kowa da Kupto da Malleri da Wade a yankunan Ƙananan hukumomin Kwami da Yamaltu Deba a ...

’Yan sanda sun ceto mutum 3 da aka sace a Kano da Kaduna

’Yan sanda sun ceto mutum 3 da aka sace a Kano da Kaduna

Kwamishinana ‘yan sandar jihar ya ce a ci gaba da neman waɗanda suka tsere. ...

’Yan sanda sun manta hularsu a motar dalibi bayan karɓar ‘cin hancin’ N99,000

’Yan sanda sun manta hularsu a motar dalibi bayan karɓar ‘cin hancin’ N99,000

Wani dalibi mai suna Olawale Ayomide ya zargi wasu ’yan sanda da ke aiki a ofishin Igbeba da ke yankin Ijebu Ode a jihar Ogun da tatsar Naira 99,000 d ...