Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata rahoton Bankin Duniya kan yawan talakawa a Najeriya
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi fatali da sabon rahoton tattalin arziki da Bankin Duniya ya fitar, wanda ya kiyasta cewa mutane miliyan 139 na rayuwa cikin ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi fatali da sabon rahoton tattalin arziki da Bankin Duniya ya fitar, wanda ya kiyasta cewa mutane miliyan 139 na rayuwa cikin ...
Ƙungiyoyin sun ce zanga-zangar wata dama ce ta tunatar da gwamnati game da alƙawuran da ta yi musu a baya. ...
A tsarin mulkin Najeriya, an bai wa Shugaban Ƙasa ikon naɗa shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) tare da sauran mambobinta. Wannan iko ...
Kalu ya ce ayyukan ci gaba da Tinubu ya shimfiɗa sun isa su zame masa tsanin nasara a 2027. ...
Dakarun sojin da ke yankin sun fara binciken kan harin. ...