Headlines

Jirgin kasa ya fara jigilar kaya daga bakin tekun Legas zuwa Kano

Jirgin kasa ya fara jigilar kaya daga bakin tekun Legas zuwa Kano

An fara jigilar kwantainan kayan da aka shigo da su daga kasashen waje zuwa Kano daga bakin tekun Apapa da ke Legas ...

Ana zargin Hajiyar Najeriya ta kashe kanta a Saudiyya

Ana zargin Hajiyar Najeriya ta kashe kanta a Saudiyya

Alhazan Jihar Kwara biyu sun rasa ransa a birnin Madina ...

Mafarauta sun tsinci gawar ’yan bindiga a dajin Kaduna

Mafarauta sun tsinci gawar ’yan bindiga a dajin Kaduna

An gano gawarwakin a safiyar ranar Asabar ...

Dambarwar Albashi: Wa’adin tattaunawan NLC da Gwamnati ya cika

Dambarwar Albashi: Wa’adin tattaunawan NLC da Gwamnati ya cika

Gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu sun amince da N62,000 amma NLC ta dage cewa sai N250,000 za ta amince a matsayin mafi karancin albashi. ...

An sa ranar fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya

An sa ranar fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya

Za a fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya a ranar 22 ga watan na Yuni, 2024. ...