Headlines

Fira Ministan Faransa ya yi murabus kwana guda bayan kafa gwamnati

Fira Ministan Faransa ya yi murabus kwana guda bayan kafa gwamnati

Firaministan Faransa Sebastien Lecornu ya yi murabus kwana guda bayan kafa gwamnati. ...

BBNaija S10: Ban san yadda zan kashe N150m da na lashe ba — Imisi Eniola

BBNaija S10: Ban san yadda zan kashe N150m da na lashe ba — Imisi Eniola

Imisi Eniola Ayanwale ce ta zama gwarzuwar BBNaija da aka kammala a daren Lahadi ne bayan kwanaki 70 ana fafatawa ...

’Yan bindiga sun kashe wani mutum sun sace hakimi a Kwara

’Yan bindiga sun kashe wani mutum sun sace hakimi a Kwara

Ana tsaka da Sallah ’yan bindiga suka harbe wani mutum har lahira sa’annan suka yi garkuwa da basarake a ƙauyen Rani Ramat da ke Ƙaramar Hukumar ...

Kwamitin gwamnati ya ba da shawarar ƙirƙirar sababbin masarautu 13 a Bauchi

Kwamitin gwamnati ya ba da shawarar ƙirƙirar sababbin masarautu 13 a Bauchi

Kwamitin ya karɓi takardun neman ƙirƙirar sabbin masarautu 17 da hakimai 166 suka nemi hakimai, sauran kuma suka nemi dagattai ...

Zargin takardun bogi: Jami’ar Nsukka ba ta taɓa ba ni takardar digiri ba — Minista

Zargin takardun bogi: Jami’ar Nsukka ba ta taɓa ba ni takardar digiri ba — Minista

Yanzu da Mista Nnaji ya amince cewa Jami’ar UNN ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba, tambayar ita ce, ta yaya ya samo takardun da ya gabatar wa hukum ...