Headlines

NAJERIYA A YAU: ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’

NAJERIYA A YAU: ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’

Yadda mutane ke zama cikin baca duk da kantama-kantaman gidajen da ke manyan biranen Najeriya. ...

Tinubu ya fi damuwa da siyasa sama da rayukan ’yan Najeriya — ADC

Tinubu ya fi damuwa da siyasa sama da rayukan ’yan Najeriya — ADC

Jam’iyyar ta ce yadda Tinubu ke halartar taruka da bukukuwa, ya nuna rashin damuwarsa kam rayukan talakawa. ...

Ɓarayin daji sun kashe kwamandan maharba a Kaduna

Ɓarayin daji sun kashe kwamandan maharba a Kaduna

Kwamandan ya rasu yayin da suke ƙoƙarin ceto wasu mutane da aka sace. ...

Hukuma ta fara binciken Ganduje kan zargin karkatar da N4bn a Kano

Hukuma ta fara binciken Ganduje kan zargin karkatar da N4bn a Kano

Shugaban hukumar ya ce da zarar sun kammala bincike za su tura lamarin zuwa kotu. ...

Mata da yara 95,000 ke mutuwa a sanadin shaƙar hayaƙin girki — Uwargidan Fubara

Mata da yara 95,000 ke mutuwa a sanadin shaƙar hayaƙin girki — Uwargidan Fubara

Uwargidan ta ce hayaƙin girkin ya zamo wata hanya da ke hallaka mutane cikin sauri. ...