Headlines

NAFDAC ta gurfanar da masu sayar da jabun magunguna a Kano

NAFDAC ta gurfanar da masu sayar da jabun magunguna a Kano

Waɗannan magunguna ba sa ƙunshe da sinadaran haɗa magani ko kadan. ...

Ƙiba ta kashe birin da ake ciyar da shi kayan daɗi

Ƙiba ta kashe birin da ake ciyar da shi kayan daɗi

Masu Godzilla sun ce sun ɗauko shi yana ƙarami bayan da mota ta kashe iyayensa kuma aka yi watsi da shi. ...

Sirrin da Real Madrid ke rawar gaban hantsi a Gasar Zakarun Turai

Sirrin da Real Madrid ke rawar gaban hantsi a Gasar Zakarun Turai

Shin akwai mai iya takawa Madrid birki a Turai kuwa lura da yadda ta kama hanyar dawo da tsohon tsarinta. ...

Gwamnati ta miƙa tayin N62,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnati ta miƙa tayin N62,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnonin Nijeriya sun sanar da cewa ba za su iya biyan naira 60,000 a matsayin mafi karancin albashi ba. ...

Faɗa a gidan giya ya janyo ƙone gidajen Fulani a Ogbomosho

Faɗa a gidan giya ya janyo ƙone gidajen Fulani a Ogbomosho

Ina zaune ba ni da lafiya, don haka ban iya gudu ba sai mata da yara ne suka gudu. ...