Headlines

Faɗa a gidan giya ya janyo ƙone gidajen Fulani a Ogbomosho

Faɗa a gidan giya ya janyo ƙone gidajen Fulani a Ogbomosho

Ina zaune ba ni da lafiya, don haka ban iya gudu ba sai mata da yara ne suka gudu. ...

Likitocin Kano sun sa ranar shiga yajin aiki

Likitocin Kano sun sa ranar shiga yajin aiki

Ƙungiyar ta ɗauki tsawon lokaci tana neman Gwamnatin ta share musu hawaye. ...

Hajjin Bana: Gwamnati ta ɗauki nauyin maniyyata 47 a Ribas

Hajjin Bana: Gwamnati ta ɗauki nauyin maniyyata 47 a Ribas

Fubara ne Gwamna na farko da ya biya dukkan kuɗaɗen da Hukumar Hajji ta Ƙasa ta buƙata daga maniyyata. ...

An yi taron addu’o’i kan matsalar tsaro da tattalin arziki a Jigawa

An yi taron addu’o’i kan matsalar tsaro da tattalin arziki a Jigawa

Ɗaruruwan mutanen da suka halarci addu’ar ta musamman sun nuna damuwarsu kan makomar Nijeriya. ...

Ba za mu iya biyan N60,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba — Gwamnoni

Ba za mu iya biyan N60,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba — Gwamnoni

Ba zai yiwu a ɗora mana nauyin da ba za mu iya saukewa ba. ...