Headlines

Wata mata ta cinna wa mijinta da amayarsa da ’ya’ya 2 wuta da fetur

Wata mata ta cinna wa mijinta da amayarsa da ’ya’ya 2 wuta da fetur

“Har da taɓarya uwar gidan ta taɓa bin ta, amma ta tsere. Daga baya mijinta ya sasanta su sannan ya lallashe ta ta dawo gida. Abin takaici, cikin dare ...

Har yanzu City na fatan lashe Firimiyar Ingila — Guardiola

Har yanzu City na fatan lashe Firimiyar Ingila — Guardiola

Yanzu haka dai City na matsayi na biyu a teburin gasar da maki biyar tsakaninta da ta ɗaya, Arsenal. ...

Najeriya na neman ranto bashin dala biliyan 1.25 a Bankin Duniya

Najeriya na neman ranto bashin dala biliyan 1.25 a Bankin Duniya

A halin yanzu jimillar bashin da ke kan ƙasar Najeriya ya kai dala biliyan 110.97. ...

Mahaifiya ta bayar da shaidar ɗanta da ake zargi da kashe matan aure biyu a Kano

Mahaifiya ta bayar da shaidar ɗanta da ake zargi da kashe matan aure biyu a Kano

Umar Awwalu na cikin waɗanda ake zargi da kisan wata matar aure, Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Dorayi da ke Kano. ...

Harin jirgi mara matuƙi ya kashe mutum 6 a Sudan

Harin jirgi mara matuƙi ya kashe mutum 6 a Sudan

Hare-haren jirage marasa matuƙi daga rundunar sojin Sudan da kuma RSF sun ƙaru a sassa daban-daban na ƙasar. ...