Headlines

An kama alhazan Najeriya 7 marasa katin shaida a Makkah

An kama alhazan Najeriya 7 marasa katin shaida a Makkah

Saudiyya ta ƙirƙiro da katin NUSUK domin tantance maniyyatan da aka bai wa izinin Hajjin na bana. ...

Ranar Muhalli ta Duniya: UNICEF za ta shuka bishiyu a makarantun Kano 500

Ranar Muhalli ta Duniya: UNICEF za ta shuka bishiyu a makarantun Kano 500

Yara mata sun fi cutuwa domin su ake ɗora wa nauyin ɗebo ruwa don amfanin yau da kullum. ...

Mansurah Isah ta yi sabon aure

Mansurah Isah ta yi sabon aure

An ɗaura auren Mansura a yammacin wannan Alhamis ɗin. ...

Fadar Shugaban Kasa ta ƙaryata tayin N105,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Fadar Shugaban Kasa ta ƙaryata tayin N105,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Sam Ministan Kuɗi bai ba da shawarar ƙayyade Naira 105,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba. ...

Za a kashe N3.9bn don biya wa ɗaliban Kano kuɗin jarrabawar NECO da NBAIS

Za a kashe N3.9bn don biya wa ɗaliban Kano kuɗin jarrabawar NECO da NBAIS

An ƙara yawan ɗaliban da gwamnatin ke biya wa daga kaso 34 zuwa kaso 83 a jarrabawar NECO. ...