Headlines

Za a kashe N3.9bn don biya wa ɗaliban Kano kuɗin jarrabawar NECO da NBAIS

Za a kashe N3.9bn don biya wa ɗaliban Kano kuɗin jarrabawar NECO da NBAIS

An ƙara yawan ɗaliban da gwamnatin ke biya wa daga kaso 34 zuwa kaso 83 a jarrabawar NECO. ...

Akwai rufa-rufa a batun janye tallafin man fetur — Atiku

Akwai rufa-rufa a batun janye tallafin man fetur — Atiku

Tinubu ya ce har yanzu bai sauya matsayarsa kan cire tallafin man fetur ba. ...

Watan Babbar Sallah ya bayyana a Saudiyya

Watan Babbar Sallah ya bayyana a Saudiyya

Za a yi Idin Babbar Sallah ranar Lahadi 16 ga watan na Yuni. ...

Kotu ta sa ranar bayyana huruminta kan rushe masarautun Kano

Kotu ta sa ranar bayyana huruminta kan rushe masarautun Kano

Kotun za ta fayyace ko tana da hurumin sauraron ƙarar rushe masarautu biyar a jihar Kano. ...

An kama maniyyatan Hajji da hodar iblis a Legas

An kama maniyyatan Hajji da hodar iblis a Legas

Mutum biyu da ake zargi sun haɗiye kunshi dari dari na hodar iblis din. ...