Headlines

Kotu ta kwace gidajen N11bn a hannun Emefiele

Kotu ta kwace gidajen N11bn a hannun Emefiele

Ana zargin Emefiele ya yi amfani da wasu mutane wajen sayen gidajen alfarma da kudaden haram a Abuja ...

Makwabci ya lalata ’yar shekara 9 a gonar mahaifinta a Kaduna

Makwabci ya lalata ’yar shekara 9 a gonar mahaifinta a Kaduna

Makwabcinsu mai ‘ya’ya biyu ya yi mata wannan aika-aika ne a yayin da ita da kannenta suke korar awaki daga gonar mahaifinsu ...

Mahafi ya sayar da ’ya’yansa biyar a Sakkwato

Mahafi ya sayar da ’ya’yansa biyar a Sakkwato

An gano kananan yara 21 da aka sato daga Jihar Sakkwato aka kai su Abuja ...

A karshe Gwamnatin Tinubu ta amince tana biyan tallafin fetur

A karshe Gwamnatin Tinubu ta amince tana biyan tallafin fetur

Ana hasashen kashe kuɗaɗen tallafin mai zai kai tiriliyan Naira ₦5.4 a ƙarshen shekarar 2024. ...

NAJERIYA A YAU: Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Ke Fatan Samu?

NAJERIYA A YAU: Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Ke Fatan Samu?

A baya-bayan nan ana ta tattaunawa a kan mafi karancin albashi a Najeriya. ...