Headlines

Tsohon Kwamishinan labarai na Gombe ya rasu

Tsohon Kwamishinan labarai na Gombe ya rasu

Ya rasu bayan a ranar Laraba, bayan fama da ciwon ƙoda. ...

Tinubu ya buƙaci ’yan Najeriya su daina yi wa ƙasar mummunan fata

Tinubu ya buƙaci ’yan Najeriya su daina yi wa ƙasar mummunan fata

Shugaban ya ce Najeriya tana da tasiri sosai a Afrika, don haka dole ne ‘yan ƙasar su yi imani da ita. ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

Batun siyasar Najeriya ya sake ɗaukar hankali yayin da jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, zai tsaya mata tak ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 4, sun sace 9 a Neja

’Yan bindiga sun kashe mutum 4, sun sace 9 a Neja

Maharan sun shiga gida-gida inda suka dinga yin awon gaba da mutane da shanu. ...

Rashin Tsaro: An rufe makarantu sama da 180 a Arewacin Najeriya

Rashin Tsaro: An rufe makarantu sama da 180 a Arewacin Najeriya

Masana sun yi gargaɗin cewa matuƙar ba a magance matsalar tsaro ba, za a samu yawaitar ayyukan ta’addanci a nan gaba. ...