Headlines

Antoine Griezmann ya ci ƙwallo 200 a Atletico

Antoine Griezmann ya ci ƙwallo 200 a Atletico

A kakar bana ana hasashen Griezmann zai zama ɗan Atletico na huɗu da ya buga mata wasanni 500, ...

Babban malamin Qur’ani da ƙira’a na Masallacin Madinah ya rasu

Babban malamin Qur’ani da ƙira’a na Masallacin Madinah ya rasu

Fitattu daga cikin malamansa akwai Qari Fath Muhammad Panipati, da Sheikh Mahmoud Khalil Al-Husari, da kuma Sheikh Hussein Khattab, babban malamin ƙir ...

Majalisar Ɗinkin Duniya ta sake tallafawa Ilimin mata

Majalisar Ɗinkin Duniya ta sake tallafawa Ilimin mata

“Majalisar Ɗinkin Duniya ta sake jaddada goyon bayanta ga asusun Malala wajen ganin ‘ya’ya mata da yawa suna samun ingantaccen ilimi ...

Kwamitin Shura ya dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa’azi a Kano

Kwamitin Shura ya dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa’azi a Kano

Sakataren kwamitin ya ce za su aike wa malamin takarda domin ya zo ya kare kansa. ...

PENGASSAN ta dakatar da yajin aiki, ta gargaɗi matatar Dangote

PENGASSAN ta dakatar da yajin aiki, ta gargaɗi matatar Dangote

Ƙungiyar ta gargaɗi matatar Dangote kan martaba yarjejeniyar da suka yi a ofishin NSA. ...