Headlines

Bayan wuya sai daɗi: Sakon Tinubu ga ’yan Najeriya

Bayan wuya sai daɗi: Sakon Tinubu ga ’yan Najeriya

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa kasar ta shiga sabon salo na gyaran tattalin arziki, yana mai cewa matsin da ake cik ...

An haifi jariri da ‘fuska biyu’ a Bauchi

An haifi jariri da ‘fuska biyu’ a Bauchi

A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wata mata mai suna Hannatu ta haifi jariri mai fuska biyu da kai daya a babban asibitin gwamnatin jihar Bauch ...

Yunwa na kashe ’yan Najeriya, amma Tinubu ko a jikinsa – Atiku

Yunwa na kashe ’yan Najeriya, amma Tinubu ko a jikinsa – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yaba wa ’yan Najeriya bisa abin da ya kira “hakurinsu, juriya da kwazo” duk da tsananin matsin tat ...

DAGA LARABA: Tasirin Bambance-bambance Tsakanin ‘Yan Najeriya Shekara 65 Da Samun ‘Yancin Kai

DAGA LARABA: Tasirin Bambance-bambance Tsakanin ‘Yan Najeriya Shekara 65 Da Samun ‘Yancin Kai

Tun daga ranar 1 ga Oktoba, 1960, Najeriya ta samu ’yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma tun daga wannan lokaci, al’ummar Najeriya sun kasance ...

An tura wani mutum kurkuku saboda dabge da naman Dawisu

An tura wani mutum kurkuku saboda dabge da naman Dawisu

Mutumin ya shaida makwabta cewa ya yanka tsuntsayen kuma ya soya har ya ɗebi dabgen da ya yi. ...