Headlines

An sace kuɗaɗen guzurin alhazan Jigawa 3 a Saudiyya

An sace kuɗaɗen guzurin alhazan Jigawa 3 a Saudiyya

Wani alhaji daga Ƙaramar Hukumar Kiyawa ya ce an sace Dala 400 bayan ya hau tasi daga Masallacin Harami zuwa masaukinsa a birnin Makkah ...

Surukin Sanata Goje ya koma ɓangaren Gwamna Inuwa

Surukin Sanata Goje ya koma ɓangaren Gwamna Inuwa

Dasuƙi, wanda ke auren Zainab, ’yar Goje ta biyu, na hannun daman tsohon gwamnan ne, wanda ya kasance Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da Harkokin Masarau ...

Za a kayar da Tinubu cikin sauƙi a 2027 — Buba Galadima

Za a kayar da Tinubu cikin sauƙi a 2027 — Buba Galadima

A cewarsa, “da ƙuri’a miliyan takwas Tinubu yi ci zaɓen 2023” kuma waɗannan ƙuri’un a jihohi biyu kawai na Arewa za a iya samun su. ...

Kano: An kashe mutum 5 a sabon hari a Tsanyawa

Kano: An kashe mutum 5 a sabon hari a Tsanyawa

Ƙauyen ’Yankamaye, wanda ke kan iyaka tsakanin jihohin Kano da Katsina, ya sha fama da hare-haren ’yan bindiga ...

’Yan bindiga sun kashe matafiya 10 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe matafiya 10 a Zamfara

“’Yan bindigar sun kai hari kan jami’an tsaron da ke rakiyar matafiyan a hanyarsu ta zuwa Ɗansadau. Sun kashe wasu jami’an tsaro da fararen hula da ku ...