‘’Yan Najeriya ba su mance da badaƙalar da aka tafka a gwamnatin Jonathan ba’
Yunƙurin PDP na tsayar da Jonathan takara “raguwar dabara” ce a sakamakon rawar da ya taka wajen ruguza tattalin arziki Najeriya. ...
Yunƙurin PDP na tsayar da Jonathan takara “raguwar dabara” ce a sakamakon rawar da ya taka wajen ruguza tattalin arziki Najeriya. ...
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere. ...
Al’ummar yankin ne suka kama mutanen suka damƙa su ga jami’an tsaron al’umma ...
Ana sa ran za a ci gaba da zaman sulhun, wanda Gwamnatin Tarayya ta kira domin sasanta ɓangarorin ne zuwa da yamma ...
Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar. ...