Karin albashi: Nan gaba za mu sanar da matsayarmu kan yajin aiki —NLC
Nan gaba kungiyar kwadago za ta zauna da rassanta don daukar matsaya kan janye yajin aiki bayan gwamnati ta yi alkawarin kara mafi karancin albashi ya ...
Nan gaba kungiyar kwadago za ta zauna da rassanta don daukar matsaya kan janye yajin aiki bayan gwamnati ta yi alkawarin kara mafi karancin albashi ya ...
A duk lokacin da ’yan kwadago suka tsunduma yajin aiki ana cewa za su kassara lamuran yau da kullum. ...
Ƙungiyoyin ƙwadagon sun tsunduma yajin aikin a ranar Litinin. ...
Ɓangarorin biyu na ganawar ne biyo bayan yajin aikin da ƙungiyar ƙwadago ta tsunduma a ranar Litinin. ...
NLC da TUC sun shiga yajin aiki kan rashin cimma yarjejeniya a kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata. ...