Headlines

Dole ɗalibi ya kawo ‘Project’ ɗinsa kafin zuwa NYSC —Gwamnati

Dole ɗalibi ya kawo ‘Project’ ɗinsa kafin zuwa NYSC —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yi wa kasa hidim ...

Ranar Laraba jirgin ƙasan Abuja-Kaduna zai dawo aiki 

Ranar Laraba jirgin ƙasan Abuja-Kaduna zai dawo aiki 

Jirgin farko na ranar Laraba zai bar tashar Idu da ke Abuja da ƙarfe 8.45 na safe, ya sauka a tashar Rigasa da ke Kaduna da misalin 12.42 na rana ...

Shekara 1 bayan rushewa, har yanzu ba gyara titin Kano–Maiduguri ba

Shekara 1 bayan rushewa, har yanzu ba gyara titin Kano–Maiduguri ba

Shekara guda matafiya da direbobi a ƙauyukan Malori-Guskuri da Sabon Gari da ke Ƙaramar Hukumar Katagum a Jihar Bauchi na ci gaba da fama da wahala ba ...

Yajin aiki: Likitoci sun ba wa gwamnati wa’adin kwana 30

Yajin aiki: Likitoci sun ba wa gwamnati wa’adin kwana 30

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwanaki 30 ta biya bukatun ’ya’yanta, ko kuma ta fuskanci ...

Rashin Tsabta: Za mu rufe Mahautar Akwanga —Gwamnatin Nasarawa

Rashin Tsabta: Za mu rufe Mahautar Akwanga —Gwamnatin Nasarawa

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi barazanar rufe Mahautar Akwanga saboda matsalar rashin tsafta ...