Headlines

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ɗangote, PENGASSAN Ba Su Yi Ba Don Magance Rikicinsu

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ɗangote, PENGASSAN Ba Su Yi Ba Don Magance Rikicinsu

Wasu masana suna ganin tun farko bai kamata lamarin ya kai ga haka ba, da an bi wasu hanyoyi. ...

Ɗan sanda ya harbe kansa da bindiga bisa kuskure a Kano

Ɗan sanda ya harbe kansa da bindiga bisa kuskure a Kano

Rundunar ta ajiye gawar jami’in a asibiti domin gudanar da bincike. ...

Ana zargin ’yan sanda da kashe limami a Kano

Ana zargin ’yan sanda da kashe limami a Kano

Mahaifin matashin ya ce tuni suka shiga da ƙarar don gano musababbin rasuwar ɗansa. ...

2027: APC za ta ƙwace Kano ba tare da taimakon Kwankwaso ba – Jigon APC

2027: APC za ta ƙwace Kano ba tare da taimakon Kwankwaso ba – Jigon APC

Jigon ya ce shirin da APC ta yi a jihar zai sa ta yi nasara a zaɓen 2027. ...

Sojoji sun kama mai yi wa Boko Haram safarar man fetur a Borno

Sojoji sun kama mai yi wa Boko Haram safarar man fetur a Borno

Dakarun sun kama shi ne a kan hanyar zuwa Maiduguri. ...