PENGASSAN ta tsunduma yajin aiki kan korar ma’aikata a kamfanin Dangote
Ƙungiyar ta buƙaci a dawo da dukkanin ma’aikatan da aka kora daga aiki a matatar. ...
Ƙungiyar ta buƙaci a dawo da dukkanin ma’aikatan da aka kora daga aiki a matatar. ...
Cikin wadanda lamarin ya shafa har da ɗalibai masu digirin farko da na gaba da shi. ...
A ‘yan shekarun baya matsalar satar mutane da garkuwa da su ta yi ƙamari a yankin, amma daga baya ta lafa. ...
An maido da ɗimbim takunkuman karayar tattalin arziki kan Iran a karon farko cikin shekaru 10. ...
Gwamnatin Najeriya ce ta kafa kwamitin domin ganin ana sayar da man fetur ga dilolin cikin gida a naira maimakon dala. ...