NECO ta sake jaddada nasarar ɗaliban Kano a jarrabawar bana
NECO ta bayyana rahoton da jaridar Premium Times ta wallafa a matsayin mai cike da ruɗu da rashin inganci. ...
NECO ta bayyana rahoton da jaridar Premium Times ta wallafa a matsayin mai cike da ruɗu da rashin inganci. ...
A watan Agustan ne NRC ta dakatar da sufurin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna bayan tuntsurewar da ya yi yana tafe da fasinjoji. ...
Faransa tana watsa “labaran ƙarya da haddasa husuma” da zummar ɓata sunan Nijar da shugabanninta a idanun duniya. ...
Ɗalibin ya buga wa malamin taɓarya a kansa, yayin da yake ƙoƙarin raba su faɗa da wani. ...
Ƙungiyar ta ce idan gwamnati ba ta biya buƙatunsa ba za su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani. ...