AGILE ta raba kayan karatu da sana’o’i a cibiyoyi 54 a Gombe
An raba kayan ne domin zaburar da ɗaliabi wajen mayar da hankali kan karatunsu. ...
An raba kayan ne domin zaburar da ɗaliabi wajen mayar da hankali kan karatunsu. ...
Arase, ya rasu ne a ranar 31 ga watan Agusta, 2025, a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja, bayan fama da rashin lafiya. ...
Direban tirelar ya ce birkin motar ne ya daina aiki, wanda hakan ya haddasa hatsarin. ...
Maryam Salisu da ɗan uwata Suleiman Salisu kowannensu ya kammala jami’a da Digiri Mai Daraja ta Ɗaya a fannin Kimiyyar Kwamfuta, a wannan shekar ...
Daga ranar Lahadi 28 ga watan nan na Satumba da muke ciki, kamfanin Ɗangote zai koma sayar da tataccen mansa a kan farashin Dala. ...