Headlines

Katsina ta karrama gwarazan ɗalibai da kyautar sabbin motoci

Katsina ta karrama gwarazan ɗalibai da kyautar sabbin motoci

Ibrahim ya kammala karatunsa da makin GPA 4.92 a yayin da Aisha ke da 4.75, wanda hakan ya sa suka zama zakaru a cikin daliban da suka kammala karatu ...

Yadda tsohon ɗan Majalisar Tarayya daga Jigawa ya rasu a hannun ’yan bindiga

Yadda tsohon ɗan Majalisar Tarayya daga Jigawa ya rasu a hannun ’yan bindiga

Wasu majiyoyi sun kuma bayyana cewa masu garkuwar sun fara ɓoye rasuwarsa kafin daga bisani su yi nuni da hakan yayin tattaunawar neman kuɗin fansa ...

Wata kotu ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman

Wata kotu ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman

A makon da ya gabata ne wata Babbar Kotun Tarayya ta kama Saleh Mamman da laifin karkatar da kuɗaɗen ayyukan tashoshin samar da wutar lantarki na Zung ...

Ƙasashen da aka tabbatar mutanensu sun kamu da cutar Hantavirus

Ƙasashen da aka tabbatar mutanensu sun kamu da cutar Hantavirus

Idan har mutum ya kamu da cutar hantavirus, zai tsinci kanshi da rashin lafiya ta zazzaɓi mai tsananin zafi ...

ADC ta yi alƙawarin gudanar da zaɓen fidda gwani na adalci a Gombe

ADC ta yi alƙawarin gudanar da zaɓen fidda gwani na adalci a Gombe

Dukkan ’yan takarar da suka cika sharuɗɗan kundin tsarin mulkin jam’iyyar da na INEC za su samu dama iri ɗaya. ...