Headlines

Yadda ’yan haya za su samu ragin N500,000 a shekara 

Yadda ’yan haya za su samu ragin N500,000 a shekara 

Dokar ta amince da yi wa ’yan haya ragin kashi 20% daga harajin kudin shiga a kan kuɗin hayar da suke biya a shekara. ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda tare da ƙwato makamai a Neja

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda tare da ƙwato makamai a Neja

An samu nasarar ƙwato bindigogi ƙirar AK-47 guda 3 da babura 4 daga hannun maharan. ...

Babu wata jam’iyya dana ke shirin komawa — Kwankwaso

Babu wata jam’iyya dana ke shirin komawa — Kwankwaso

Sai dai wasu rahotanni sun nuna cewar Kwankwaso ya tattauna da shugaban jam’iyyar APC kan yiwuwar komawarsa jam’iyyar. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 5 a Masallaci a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 5 a Masallaci a Zamfara

Maharan sun buɗe wa Masallatan wuta yayin da suke yin sallar Asuba. ...

‘Da albashin aikin masinja na fara kasuwancin Sahad Store’

‘Da albashin aikin masinja na fara kasuwancin Sahad Store’

Sahad Store sanannen suna ne a fadin Nijeriya, wanda yawancin wanda ya ji sunan, abin da ke fara zuwa ransa shi ne manyan shagunan sayar da kaya. Amma ...