Headlines

Ganduje ya gindaya wa Kwankwaso sharadin shiga APC

Ganduje ya gindaya wa Kwankwaso sharadin shiga APC

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ba su da matsala da yunkurin da aka ce tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kw ...

Yau Juma’a ake bikin nada sabon Olubadan na Ibadan

Yau Juma’a ake bikin nada sabon Olubadan na Ibadan

A yau Juma’a Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo zai mika sandar sarauta ga sabon Olubadan na Ibadan na 44, Oba Rashid Adewolu Ladoja. ...

Kwankwaso ya fara tattaunawa da Nentawe kan maganar komawa APC

Kwankwaso ya fara tattaunawa da Nentawe kan maganar komawa APC

Kwararan bayanai na nuni da cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya fara tattaunawa da Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa ...

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Gubar Cikin Abinci

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Gubar Cikin Abinci

Cin guba ta hanyar abinci (food poisoning) wata cuta ce da ke faruwa idan mutum ya ci abinci ko ya sha abin sha da ya gurɓace. Gurɓacewar abincin na i ...

An rufe wurin haƙar zinare a Kebbi

An rufe wurin haƙar zinare a Kebbi

Ba za mu zuba ido wasu mutane daga ƙasashen Mali, Tanzania, Chadi da Nijar su riƙa zuwa suna kawo barazanar tsaro a jihar ba. ...