Headlines

Za a soma karɓar shaidu a shari’ar matashin da ya ƙona masallata a Kano

Za a soma karɓar shaidu a shari’ar matashin da ya ƙona masallata a Kano

Ana fargabar cewa yawan waɗanda suka mutu sanadiyyar cinna musu wutar ya ƙaru daga 14 zuwa 19. ...

Najeriya ce kan gaba wajen kasuwancin sigari a Africa — CISLAC

Najeriya ce kan gaba wajen kasuwancin sigari a Africa — CISLAC

Ƙungiyar ta buƙaci gwamnati da masu ruwa da tsaki su ɗauki gaɓaren hana yara ta’amalli da sigari a Najeriya. ...

HOTUNA: Yadda Sarki Aminu Bayero ya yi Sallar Juma’a a Fadar Nassarawa

HOTUNA: Yadda Sarki Aminu Bayero ya yi Sallar Juma’a a Fadar Nassarawa

Sarki Muhammadu Sanusi II ya jagoranci Sallar Juma’a a Babban Masallacin Kano. ...

An daure ta a kurkuku kan sayar da sabbin kudade

An daure ta a kurkuku kan sayar da sabbin kudade

Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta daure matar aure wata 6 da tarar N50,000 saboda sayar da sabbin takardun Naira. ...

Imanin Musulmi ba zai cika ba sai ya karɓi kowacce ƙaddara — Sarki Sanusi II

Imanin Musulmi ba zai cika ba sai ya karɓi kowacce ƙaddara — Sarki Sanusi II

Dole ne mu yi imani cewa duk abin da muka samu ƙaddarawar Allah ce. ...