Headlines

An gurfanar da malamai kan zargin lalata da ɗalibarsu a Zariya

An gurfanar da malamai kan zargin lalata da ɗalibarsu a Zariya

Yarinyar ta ce an kira ta zuwa bene na sashen sakandare, inda aka yi amfani da wani abu kamar sirinji a cikin al’aurarta. ...

Hajjin 2025: Mun samu nasarori a Yobe — Mai Aliyu Biriri

Hajjin 2025: Mun samu nasarori a Yobe — Mai Aliyu Biriri

Dukkannin Alhazzan Jihar da suka je don sauke farali dukkannin su sun dawo gida cikin halin lafiya ba tare da an rasa Alhaji ko da ɗaya ba cikin ikon ...

An ceto mutum 5 bayan gini ya rufta da su a Legas

An ceto mutum 5 bayan gini ya rufta da su a Legas

Zuwa yanzu an ceto mutum biyar da ransu. ...

Gwamnatin Katsina ta kori ma’aikata da malaman makaranta na bogi 3,488

Gwamnatin Katsina ta kori ma’aikata da malaman makaranta na bogi 3,488

Gwamnatin Jihar Katsina ta kori ma’aikata 3,488 daga ƙananan hukumomi 34 da hukumomin ilimi na ƙananan hukumomi (LEA) bayan wani binciken tantance su ...

Muhimman abubuwa 7 da Najeriya ta fada yayin jawabinta a taron MDD

Muhimman abubuwa 7 da Najeriya ta fada yayin jawabinta a taron MDD

A yayin taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 80, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar da jawabin Najeriya a ...