Headlines

Tarihi da rayuwar Sheikh Abdulaziz Al-Sheikh (1943-2025)

Tarihi da rayuwar Sheikh Abdulaziz Al-Sheikh (1943-2025)

A ranar Talata, 1 ga Rabi’ul Thani 1447H, daidai da 23 ga Satumba 2025, Allah Ya yi wa Babban Mai Bayar da Fatawa na kasar Saudiyya, Sheikh Abdul Aziz ...

UNGA: Yau Shettima zai gabatar da jawabin Najeriya a MDD

UNGA: Yau Shettima zai gabatar da jawabin Najeriya a MDD

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima a ranar Laraba zai gabatar da jawabin Najeriya a taron Babban Zauren Majalisar Dinkin duniya (UNGA) karo na 8 ...

Mun ci ribar Naira biliyan 601 a watanni shidan farkon 2025 – Bankin GT

Mun ci ribar Naira biliyan 601 a watanni shidan farkon 2025 – Bankin GT

Kamfanin GTCO, mamallakin bankin GT, ya bayyana samun ribar Naira biliyan 601 a watanni shida na farkon shekarar 2025. ...

Kotun Indiya ta daure dan Najeriya shekara 10 kan safarar miyagun kwayoyi

Kotun Indiya ta daure dan Najeriya shekara 10 kan safarar miyagun kwayoyi

Wata kotu ta musamman a Coimbatore da ke kasar Indiya, ta yanke wa wani dan Najeriya mai suna Samson Chukwunonso hukuncin daurin shekaru 10 a gidan ya ...

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata

Duk da amfanin kifi ga lafiyar jikin mutum da kuma samar da kudin shiga masana sun ce ba a amfani da shi yadda ya kamata a Najeriya.   Baya ga ba ...