An ƙone al’aurar ’yar shekara 5 saboda fitsarin kwance a Bauchi
Mahaifiyar yarinyar ta ta rasu kusan shekara ɗaya da ta gabata, inda take zaune tare da mahaifinta, Mohammed Umar, da matarsa. ...
Mahaifiyar yarinyar ta ta rasu kusan shekara ɗaya da ta gabata, inda take zaune tare da mahaifinta, Mohammed Umar, da matarsa. ...
Wannan dai shi ne karo na farko cikin shekaru biyar da aka samu babban bankin ya yi rangwamin kuɗin ruwa a ƙasar. ...
An kashe wani ɗan sanda mai muƙamin Sajan bayan ’yan bindiga sun kai hari a wani shingen bincike a Jihar Taraba ...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob ...
Allah Ya yi wa Babban Mai Ba da Fatawa na kasar Saudiyya, Sheikh Abdulaziz bin Abdullah bin Mohammed Al Al-Sheikh, rasuwa yana da shekara 82 ...