Headlines

DSS ta yi wa Malami tambayoyi kan harin da aka kai masa a Kebbi

DSS ta yi wa Malami tambayoyi kan harin da aka kai masa a Kebbi

Hukumar tsaro ta DSS ta yi wa tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, tambayoyi a kan harin da aka kai wa ayarin motocinsa a Jihar Kebbi. ...

Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba

Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba

Majalisar ta fara hutu ne a ranar 23 ga Yuli, inda aka tsara ’yan majalisa za su koma zama a ranar 23 ga Satumba ...

Burkina Faso, Mali da Nijar sun fice daga Kotun ICC

Burkina Faso, Mali da Nijar sun fice daga Kotun ICC

Ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar da sojoji ke mulki sun fice daga Kotun Duniya ta Hukunta Manyan Laifuka (ICC), suna bayyana ta a matsayin “kayan ...

’Yan sanda sun kama mutum 4 kan kai wa Lakurawa babura a Kebbi

’Yan sanda sun kama mutum 4 kan kai wa Lakurawa babura a Kebbi

An kama wani wanda ya yi wa DPO tayin cin hancin naira dubu dari shida domin a sako mutanen da ake zargi da yi wa mayaƙan Lakurawa safarar babura ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Doka Ya Ce Kan Kisan Jami’an ‘Yan Sanda

NAJERIYA A YAU: Abin Da Doka Ya Ce Kan Kisan Jami’an ‘Yan Sanda

Kisan jami’an tsaro na cigaba da zama ruwan dare a Najeriya, lamarin da ya daɗe yana tayar da hankali, amma a ‘yan kwanakin nan abin ya ƙara muni. &nb ...