Headlines

Talata ce ɗaya ga watan Rabi’ul Thani — Sarkin Musulmi

Talata ce ɗaya ga watan Rabi’ul Thani — Sarkin Musulmi

Wannan yakawo ƙarshen watan Rabi’ul Awwal, 1447, daidai da ranar 23 ga Satumba, 2025. ...

Dembele ya lashe kyautar balon d’Or ta bana

Dembele ya lashe kyautar balon d’Or ta bana

Balon d’or ita ce lambar yabo mafi girma da ake bai wa ɗan wasan ƙwallon ƙafa mafi bajinta a shekara. ...

Faransa ta amince da ’yancin ƙasar Falasɗinu a hukumance

Faransa ta amince da ’yancin ƙasar Falasɗinu a hukumance

Lokaci ya yi da ya kamata a kawo ƙarshen yaƙin Gaza tare da sakin sauran Isra’ilawa 48 da Hamas ke garkuwa da su. ...

Tattalin arzikin Najeriya ya ƙara haɓaka — NBS

Tattalin arzikin Najeriya ya ƙara haɓaka — NBS

Tattalin arzikin cikin gida da ake samu ya ƙaru da kashi 4.23 cikin 100 a rubu’i na biyu na shekarar 2025 da muke ciki. ...

NEF za ta ƙaddamar da taron zuba jari don bunƙasa Arewa

NEF za ta ƙaddamar da taron zuba jari don bunƙasa Arewa

An zayyana ginshiƙai masu mahimmanci guda biyar da Arewaci Nijeriya yake tutiya da su kamar albarkar ƙasa da noma. ...