Headlines

Daliban jami’a sun kashe abokinsu saboda wayar salula a Oyo

Daliban jami’a sun kashe abokinsu saboda wayar salula a Oyo

Daliban sun zargi Alex Akpo da satar wayar salula ne da ya yi amfani da ita wajen tura sakon kudin cacar wasanni ...

Muhimman dokoki 10 a shekaru 25 na Dimokuraɗiyyar Najeriya

Muhimman dokoki 10 a shekaru 25 na Dimokuraɗiyyar Najeriya

Aminiya ta yi nazarin wasu dokoki guda 10 da ‘yan majalisar suka kafa. ...

Najeriya ta koma amfani da tsohon taken kasarta

Najeriya ta koma amfani da tsohon taken kasarta

An sauya taken Najeriya daga ‘A rise O compatriots’ zuwa ‘Nigeria we hail thee.’ ...

Alhajin Jihar Legas Ya Rasu A Makka

Alhajin Jihar Legas Ya Rasu A Makka

Daya daga cikin mahajjatan Jihar Legas, Alhaji Oloshogbo Isiaka Idris, ya rasu bayan ya dawo daga dawafi a Makkah. Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ...

Zargin Ta’addanci: Kotu ta sallami Shugaban Miyetti Allah Bello Bodejo

Zargin Ta’addanci: Kotu ta sallami Shugaban Miyetti Allah Bello Bodejo

Kotu ta sallami Bello Bodejo, ban an jane zargin sa da hannu a zargin ta’addanci. ...