Headlines

Hansi Flick ya sa hannu kan kwantaragin shekara 2 a Barcelona

Hansi Flick ya sa hannu kan kwantaragin shekara 2 a Barcelona

Flick ya maye gurbin Xavi Hernendez a matsayin kocin Barcelona. ...

An Dauki Sabbin Malamai Guda 5,000 A Jigawa

An Dauki Sabbin Malamai Guda 5,000 A Jigawa

Rahotanni daga Jigawa na cewa Gwamna Umar Namadi ya dauki malamai 3,143 aikin dindindin da wasu 2,445 na wucin gadi. Gwamna Namadi da yake jawabi a wa ...

An kama soja kan zargin satar makamai a Borno

An kama soja kan zargin satar makamai a Borno

An kama sojan yana kokarin yin fasakwaurin albarusai 602 daga Jihar Borno ...

Rikicin Sarauta: Gwamnatin Kano ta haramta zanga-zanga

Rikicin Sarauta: Gwamnatin Kano ta haramta zanga-zanga

Gwamna Abba ya ba da umarnin tsare duk wanda aka kama yana gudanar da zanga-zanga a fadin jihar Kano ...

ISWAP Ta Kashe Masunta 15 A Borno

ISWAP Ta Kashe Masunta 15 A Borno

’Yan ta’addar sun mamaye yankin ne dauke da makamai, suka tattaro masuntan suka jera su kafin su bude musu wuta. ...