Headlines

Sahun farko na maniyyatan Sakkwato sun sauka a Madina 

Sahun farko na maniyyatan Sakkwato sun sauka a Madina 

Jirgin kamfanin UMZA, ya tashi da misalin ƙarfe 6:21 na safe ɗauke da maniyyata maza 304 da mata 180 daga ƙananan hukumomin Tambuwal da Tureta da Wama ...

Maniyyaciyar Taraba ta rasu a hanyar zuwa Saudiyya

Maniyyaciyar Taraba ta rasu a hanyar zuwa Saudiyya

Marigayiyar na cikin maniyyata 415 da aka tsara za su tashi a rukuni na farko na jigilar alhazai daga Jihar Taraba a ranar Litinin, 11 ga Mayu, 2026. ...

APC ta hana magoya bayan Gwamna Fubara takarar Majalisar Dokokin Jihar a Ribas 

APC ta hana magoya bayan Gwamna Fubara takarar Majalisar Dokokin Jihar a Ribas 

Sai dai ’yan takara 33, mafi yawansu magoya bayan Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, kuma yawancinsu mambobin majalisar masu ci ne, an aminc ...

Ba da yawuna aka ba Shekarau takarar Kano ta Tsakiya ba —AA Zaura

Ba da yawuna aka ba Shekarau takarar Kano ta Tsakiya ba —AA Zaura

AA Zaura ya ce an “kwace” masa burin takarar kujerar Kano ta Tsakiya ba tare da yardarsa ba. Ya bayyana cewa ba a gayyace shi taron ba kuma ba a tuntu ...

Gwamnan Bauchi: Zan kayar da ɗan takarar Gwamna Bala Mohammed — Ɗan takarar PDP

Gwamnan Bauchi: Zan kayar da ɗan takarar Gwamna Bala Mohammed — Ɗan takarar PDP

Yayin da yake tsokaci kan rikice-rikicen cikin gida da ke addabar jam’iyyar, ya ce duk da sauya sheƙar da Gwamna Bala Mohammed ya yi zuwa Jam’iy ...