Headlines

Wata mata ta ƙona al’aurar ’yarta da wuta kan zargin maita a Bauchi

Wata mata ta ƙona al’aurar ’yarta da wuta kan zargin maita a Bauchi

Matar ta yi amfani da cokali ta hanyar sanya shi a wuta ya yi zafi sannan ta umarci ’ya’yanta biyu suka riƙe yarinyar sannan ta ƙona ta.  ...

Janye Dokar Ta-ɓaci: Fubara ya koma Ribas

Janye Dokar Ta-ɓaci: Fubara ya koma Ribas

Gwamnan ya sauka amma babu labarin ko gidan gwamnatin jihar ya nufa. ...

’Yan bindiga sun kai hari sakatariyar ’yan jarida ta jihar Yobe

’Yan bindiga sun kai hari sakatariyar ’yan jarida ta jihar Yobe

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari a sakatariyar Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) da ke Damaturu, babban birnin jihar Yobe ...

An dakatar da shugabannin sakandare 6 a Sakkwato kan zargin cin amanar aiki

An dakatar da shugabannin sakandare 6 a Sakkwato kan zargin cin amanar aiki

Gwamnatin jihar Sakkwato ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare guda shida kan zargin karbar kudi daga hanun dalibai na bisa ka’ida ba. ...

Matasan Nijeriya sun koma yin ci-rani a Nijar da Chadi

Matasan Nijeriya sun koma yin ci-rani a Nijar da Chadi

A yau a Nijeriya, kalmar “Japa” ta zama gamagari wajen bayyana yadda matasa da dama ke barin ƙasar domin neman ingantacciyar rayuwa a wasu ƙasashe. ...