Headlines

Mutum 1,666 ne suka kashe kansu a Legas cikin shekaru biyar – ’Yan sanda

Mutum 1,666 ne suka kashe kansu a Legas cikin shekaru biyar – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce akalla mutane 1,666 mazauna jihar Legas sun rasa rayukansu ta hanyar da ba ta dace ba, ciki har da kashe kansu, ts ...

NAJERIYA A YAU: Ayyukan Da Fasahar AI Za Ta Raba Mutane Da Su Nan Ba Da Jimawa Ba

NAJERIYA A YAU: Ayyukan Da Fasahar AI Za Ta Raba Mutane Da Su Nan Ba Da Jimawa Ba

Mutane da dama na nuna damuwa game da mmakomar ayyukansu tun bayan fitowar fasahar AI.   Sai dai yayin da wasu manazarta suke ganin fasahar za ta ...

Akasarin masu kai mana hare-hare daga jihohin da suka kewaye mu suke – Gwamnatin Filato

Akasarin masu kai mana hare-hare daga jihohin da suka kewaye mu suke – Gwamnatin Filato

Wani rahoto da kwamitin bincike da Gwamna Caleb Mutfwang ya kafa kan kashe-kashen da ke ci gaba da faruwa a Jihar Filato ya ce akasarin masu kai hare- ...

Cutar Kwalara ta kashe mutum 58 a Bauchi

Cutar Kwalara ta kashe mutum 58 a Bauchi

Akalla mutane 58 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon barkewar sabuwar cutar Kwalara a ƙananan hukumomi 14 daga cikin 20 da ke Jihar Bauchi. ...

Amurka ta hau kujerar-na-ƙi kan buƙatar MDD ta tsagaita wuta a Gaza

Amurka ta hau kujerar-na-ƙi kan buƙatar MDD ta tsagaita wuta a Gaza

Kasar Amurka ta hau kujerar-na-ki kan wani kudurin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke neman a dakatar da yaki a Gaza nan take kuma ba tar ...