Headlines

Ana zargin mace da kashe ’yar uwarta a kan N800 din barkono

Ana zargin mace da kashe ’yar uwarta a kan N800 din barkono

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Ondo ta tabbatar da kama wata mata mai suna Iluyemi Bosede bisa zargin kashe yayarta, Tewogboye Omowumi, a Akure, babban ...

Tun Tinubu yana Gwamna ba abin da ya fi shahara da shi kamar tara haraji – Adebayo

Tun Tinubu yana Gwamna ba abin da ya fi shahara da shi kamar tara haraji – Adebayo

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar SDP a zaben 2023, Adewole Adebayo, ya ce Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da burin da ya wuce na tara har ...

DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya

DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya

Yadda farashin doya ke hawa duk da fitowar sabuwar doya a kasuwanni ...

ALGON ta karrama Gwamna Buni da lambar yabo kan kawo ci gaba a Yobe

ALGON ta karrama Gwamna Buni da lambar yabo kan kawo ci gaba a Yobe

Babu wani sashe a jihar da aka bari a baya a cikin ayyukan ci gaban da Gwamna Mai Mala Buni ke aiwatarwa. ...

Sojoji sun harbe mayaƙan ISWAP 8 a Borno

Sojoji sun harbe mayaƙan ISWAP 8 a Borno

An yi arangamar ce a kusa da Garin Giwa da ke gab da ƙauyen Kauwa, lokacin da ’yan ta’addan suka yi wa dakarun da ke sintiri kwanton ɓauna. ...