Bida Poly ta sa sojoji kula da jarrabawar ɗalibai
Ƙungiyar ASUP reshen kwalejin ta shiga yajin aiki mara wa’adi, domin neman a biya su alawus ɗin ƙarin aiki na watanni 18 da suka wuce. ...
Ƙungiyar ASUP reshen kwalejin ta shiga yajin aiki mara wa’adi, domin neman a biya su alawus ɗin ƙarin aiki na watanni 18 da suka wuce. ...
Jami’in hukumar gidajen yari da aka kama ya amsa cewa shi ne ya sace zinare ta kimanin Naira miliyan 110 a Jihar Kebbi. ...
Ɗangote ya yi zargin cewa wasu miyagun ’yan kasuwan suna shirya maƙarƙashiya domin kashe matatar mansa kamar yadda aka kashe masana’antun tufafin ƙasa ...
Yarjejeniyar zaman lafiya da ’yan bindigar Katsina na fuskantar cikas bayan sun kai wa sojoji hari a ranar sulhun ...
Abun da dokar kasa ta ayyana kan umarnin da gwamna Muhammad Umar Bago ya bada kan hawan malamai mumbari. ...