Headlines

Gwmanatin Kano ta rufe kamfanonin Ɗantata da Mangal

Gwmanatin Kano ta rufe kamfanonin Ɗantata da Mangal

Gwmanatin Kano ta rufe kamfanin jiragen sama na Max Air mallakin surukin Kwankwaso da kamfanin Ɗantata kan taurin bashin kuɗaɗen haraji ...

An kama mutum 523 kan satar mutane da ƙwacen waya a Kaduna

An kama mutum 523 kan satar mutane da ƙwacen waya a Kaduna

Mutane 532 sun shiga hannu kan zargin garkuwa da mutane da ƙwacen waya da kuma fashi da makami, inda aka ƙwato muggan makamai da dukiyoyin jama’ ...

Yadda Tinubu zai gabatar da kasafin 2025

Yadda Tinubu zai gabatar da kasafin 2025

Me kuka fi so kasafin 2025 na Naira tiriliyan 26.1 da Tinubu zai gabatar wa majalisa ya fi ba wa muhimmanci? ...

NAJERIYA A YAU: Makomar Al’ummar Ƙauyen Tudun Biri Bayan Shekara 1 Da Kai Musu Hari

NAJERIYA A YAU: Makomar Al’ummar Ƙauyen Tudun Biri Bayan Shekara 1 Da Kai Musu Hari

Kotu ta kori ƙarar da lauyoyi suka shigar kan harin bom ɗin da jirgin sojin Najeriya ya kai wa al’ummar ƙauyen Tudun Biri ...

Ambaliya: Zulum ya raba kayan abinci a Ngala

Ambaliya: Zulum ya raba kayan abinci a Ngala

Gwamnan ya raba kayan abincin don rage sa jama’a radaɗin ambaliyar ruwa. ...