Headlines

Gwamna ya aike wa majalisa dokar haramta auren jinsi ɗaya a Kano

Gwamna ya aike wa majalisa dokar haramta auren jinsi ɗaya a Kano

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da mika kudirin dokar haramta auren jinsi daya, luwadi da madugo ga Majalisar Dokokin Jihar domin amincewa d ...

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a fadin Najeriya

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a fadin Najeriya

Kungiyar Likitocin Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD) ta umurci mambobinta da su dakatar da aiki a dukkan asibitocin gwamnati da ke fadin Najeriya ...

Ambaliyar ruwa ta tsayar da ababen hawa cak a tsakiyar birnin Abuja

Ambaliyar ruwa ta tsayar da ababen hawa cak a tsakiyar birnin Abuja

An samu ambaliyar ruwa a tituna da dama na tsakiyar Babban Birnin Tarayya Abuja sakamakon mamakon ruwan saman da aka tafka da safiyar Alhamis. ...

Jonathan ya tattauna da Peter Obi kan tsayawa takara a 2027

Jonathan ya tattauna da Peter Obi kan tsayawa takara a 2027

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, sun gana ranar Alhamis a Abuja, a yayin d ...

NAJERIYA A YAU: Masu Nau’in Jinin AS Sun Fi Masu Nau’in AA Lafiya

NAJERIYA A YAU: Masu Nau’in Jinin AS Sun Fi Masu Nau’in AA Lafiya

An sha tafka muhawara kan wanda yafi lafiya tsakanin masu nau’in jini na AA da kuma AS. Ko yaya gaskiyan batun yake? ...