Headlines

NAJERIYA A YAU: Makomar Al’ummar Ƙauyen Tudun Biri Bayan Shekara 1 Da Kai Musu Hari

NAJERIYA A YAU: Makomar Al’ummar Ƙauyen Tudun Biri Bayan Shekara 1 Da Kai Musu Hari

Kotu ta kori ƙarar da lauyoyi suka shigar kan harin bom ɗin da jirgin sojin Najeriya ya kai wa al’ummar ƙauyen Tudun Biri ...

Ambaliya: Zulum ya raba kayan abinci a Ngala

Ambaliya: Zulum ya raba kayan abinci a Ngala

Gwamnan ya raba kayan abincin don rage sa jama’a radaɗin ambaliyar ruwa. ...

Kashi 59 na mata na fuskantar cin zarafi a Gombe – Matar Gwamna

Kashi 59 na mata na fuskantar cin zarafi a Gombe – Matar Gwamna

Uwargidan ta ce dole ne masu ruwa da tsaki su haɗa hannu domin kawo ƙarshen cin zarafin mata da ƙananan yara a jihar. ...

Buni ya amince da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Buni ya amince da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnan ya ce sabon albashin zai fara aiki daga watan Disamban 2024. ...

Sarkin Beli ya rasu bayan shafe shekara 91 a kan mulki

Sarkin Beli ya rasu bayan shafe shekara 91 a kan mulki

Ya rasu yana da shekara 111 a duniya, bayan ya shafe shekara 91 a kan karagar mulki. ...