Headlines

Daruruwan magoya bayan NNPP sun tarbi Kwankwaso a Kalaba

Daruruwan magoya bayan NNPP sun tarbi Kwankwaso a Kalaba

Wannan ziyara da Kwankwaso ya kawo ta ƙara jaddada cewa bai manta da ’yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya ba. ...

Kotu ta yanke wa jagoran Ansaru hukuncin ɗaurin shekaru 15

Kotu ta yanke wa jagoran Ansaru hukuncin ɗaurin shekaru 15

Ana zargin jagororin Ansarun da koyon horo a kan sarrafa makamai da haɗa bama-bamai a sansanonin ’yan ta’ada da dama. ...

Trump ya tiso ƙeyar rukunin farko na ’yan Najeriya daga Amurka

Trump ya tiso ƙeyar rukunin farko na ’yan Najeriya daga Amurka

Rukunin farko na ’yan Najeriya da aka tsara korar su daga Amurka a karkashin Shugaba Donald Trump sun bar kasar. ...

Budurwa ta mutu a ɗakin saurayin da ke shirin auren ta a Abuja

Budurwa ta mutu a ɗakin saurayin da ke shirin auren ta a Abuja

Wata budurwa mai shekaru 24, Kelechi Ebubechukwu, ta rasu a cikin wani yanayi da mai daure kai a gidan saurayinta da ke Gwagwalada, Babban Birnin Tara ...

Mota ɗauke da tabar wiwi ta yi hatsari a Kano, ta faɗa hannun jami’an NDLEA

Mota ɗauke da tabar wiwi ta yi hatsari a Kano, ta faɗa hannun jami’an NDLEA

Hukumar Hana da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta cafke buhuna uku da kuma sinki 150 na tabar wiwi mai nauyin kil ...