Headlines

An cafke mace mai safarar wiwi da ’yan fashi 4 a Gombe

An cafke mace mai safarar wiwi da ’yan fashi 4 a Gombe

An buƙaci jama’a su ci gaba da bayar da sahihan bayanai domin taimaka wa jami’an tsaro wajen daƙile miyagun laifuka. ...

An kama mutum biyu kan zargin yi wa ƙananan yara fyaɗe a Kebbi

An kama mutum biyu kan zargin yi wa ƙananan yara fyaɗe a Kebbi

Yarinyar ta shiga shagon wani mai shekara 48 domin sayen alewa, inda ya tsugunar da ita ya riƙa sanya yatsansa cikin al’aurarta. ...

’Yan bindiga da masu ɗaukar musu bayanai ba su da bambanci — Gwamnan Sakkwato

’Yan bindiga da masu ɗaukar musu bayanai ba su da bambanci — Gwamnan Sakkwato

Mun himmatu don ganin mun zaƙulo waɗannan infoma da suka hana jama’armu zaman lafiya ko ta halin ƙaƙa. ...

TUC ta yi barazanar shiga yajin aiki kan ƙara harajin man fetur

TUC ta yi barazanar shiga yajin aiki kan ƙara harajin man fetur

Har yanzu ’yan Najeriya ba su gama farfaɗowa daga ƙangin da cire tallafin man fetur ya jefa su ba. ...

Dalilin da muka yi watsi da buƙatar dawowar Sanata Natasha — Majalisar Dattawa

Dalilin da muka yi watsi da buƙatar dawowar Sanata Natasha — Majalisar Dattawa

Wannan maganar tana gaban kotu, kuma majalisar ba za ta yi komai a game da batun komawar Natasha bakin aiki ba. ...